Hamisu BreakerVideo
VIDEO: Hamisu Breaker – “Dan Dako” Music Video
Hamisu Breaker Dorayi, Ya Saki Sabuwar Wakarsa Na Kallo Mai Suna “Dan Dako” Wannan Wakar Na Dan Dako Ya Saki Audion Ta Tun Kwanakin Baya A Cikin Album Dinsa Na “Alkairi Album”
Yanzun Kuma Mawakin Yayi Nasarar Sakin Bidiyon Wakar. Inda Ya Samu Hadin Guiwar Jaruma Aisha Najamu. Ali Nuhu Da Sauransu.