Videos

VIDEO: Fresh Emir – A Yau (Episode 02)

A Yau Episode 02 (Fyade) Say No to rape – By Your Boy @freshemir

Wannan aikin mai suna “A Yau” (Aku Mai Bakin Magana) an yi shine domin jan hankalin mutane akan abubuwan da ke faruwa a cikin al’umma dan samo mafita.

Ba dan a ci mutunci ko zarafin wani bane aka yi wannan aikin, don haka ka da a yi wa sakon mumunan fahimta.

Sannan ba’a yadda wani yayi anfani da wannan wakar dan neman kudi ko makamancin haka ba tare da izini ba.

Directed By @dir_musab

Back to top button
error: Content is protected !!