Video
VIDEO: Dauda Rarara – Jahata Jahata Ce Official VIDEO
Dauda Kahutu Rarara – Jahata Jahata Ce Official VIDEO Stream.
Sannan Sabuwar Videon Wakar Dauda Rarara Kahutu Ne. Mai Taken “Jahata Jahata Ce”
Inda Yayi Wakar Akan Tabarbarewar Tsaro, Musanman A Yankin Katsina
Wanda Abubakar Bashir Mai Shadda Ya Shirya. Ali Nuhu Ya Bada Umarni
Kalli Videon Wakar Anan