Video
VIDEO: Dauda Rarara – Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
Dauda Rarara – Fatima Mai Zogale (Official Music Video) Download.
Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Sabuwar Videonsa Na Wakar Fatima Mai Zogale. Wanda Yayita Ya Waqe Wannan Matar Mai Zogale. Inda Sanadiyyar Wakar Matar Ta Sami Daukaka.
Mawakin Ya Saki Bidiyon Wakar Bayan Sakin Audio Da Yayi Mai Farin Jini.
Kalli Video Sannan Zaku Iya Saukesu.