Videos

VIDEO: Cikakken Bidiyon Maryam Sanda A Kotu

Wadannan bidiyon Maryam Sanda kenan da hoto mara motsi wadda kotu ta yanke mata hukunci ta hanyar kisa ta hanyar Rataya. Maryam dai na da damar daukaka kara.

A yayin da mai Shari’a ya karantowa Maryam Hukuncinta, bayan gamsuwa da yayi da cewa ya kamata da laifin kashe mijinta, ta tsallara karan Nadama da kuma tana ta kalmar shahada.

Maryam ta fice daga inda ya kamata ta shaya a matsayin wadda ake zargi sai da aka sake dawo da ita.

Daga karshe da aka yanke mata hukunci an fice da ita daga Kotun a gaggauce.

Gadai cikakken budiyon da ya nuna lokacin da aka yanke mata hukunci zuwa lokacin da aka fitar da ita daga Kotun

An samo bidiyonne daga BBC da Cable.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button