VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad – Baraden kano
Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren wakokin hausa a yau shafin Hausamini ya zo muku da sabuwar waka Sarkin wakar san kano Nazir m Ahmad da Wakar sa mai suna ” Baraden kano”.
Babu bukatar yi muku wani sharhi akansa saboda kunsa ko shi wai zaku iya dauko da kallon wakar kai tsaye daga shafin Youtube dinsa.