VideoVideos

VIDEO: Ali Jita Rahama Video

Sauke Tare Da Kallon Video Wakar Wamaki “Ali Jita Rahama Video” Bayan Mawakin Ya Saki Audion Wakar Mai Taken Rahama,. Yau Cikin Ikon Allah. Ya Samu Damar Sake Videon Wakar Ga Masoyansa.

Wannan Vidwon Yayi Kyau Yayi Armashi Sakamakon Yanayin Wajen Da Yayi Amfani Dashi Domin Daukar Videon Wakar Tashi Ta Rahama.. Sauke Videon Daga Nan Kasa. Sai Kuma Ku Kalli Vidwon Wakar Daga Shafin Ali Jita Na YouTube.

Back to top button
error: Content is protected !!