Ali JitaVideo

VIDEO: Ali Jita “Na Janje” Official Video

Ali Jita Na Janye

Kalla Sabon Videon Wakar Ali Jita Mai Taken “Na Janje” Ba Da Jimawa Ba Mawaki Ali Isah Jita Ya Saki Audion Wannan Wakar, Yanzun Kuma Yayi Nasarar Sakin Videon Ta.

Inda Mawakin Yayi Wakar Mai Shigen Remix, Kuma Wakokin Da Ya Harhada A Cikin Ita Wannan Wakar Zamu Iya Cewa Ba Na Zamanin Nan Bane.

Domin Har Videon Daya Shirya Yayi Shi Ne Kamar Yanda Ake Gudanar Da Wasu Al’adun Mu Na Hausawa A Shekarun Dasu Shud’e,

Kalla Videon Anan Sannan Ku Sauke Videon Cikin Wayoyinku.

DOWNLOAD VIDEO NOW

DOWNLOAD AUDIO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!