Ali Jita, Yayi Nasarar Sakin Videon Wakarsa Mai Suna “Mai Waka” Ita Dai Wannan Wakar Tayi Farin Jini Sosai A Wajen Masoyan Wakokin Ali Jitan Da Kuma Wanda Ma Basu Sauraran Wakokinsa.
Domin Wakar Ta Kunshi Fadakarwa Nishadantarwa Tare Da Hankaltarwa, Mawakin Ali Jita Yayi Wakar Ne A Wani Irin Salo Na Daban Wanda Ba.a Saba Ganin Mawakan Hausa Sunayi Ba.
Saboda Wakar Anyi Kokari Sosai Wajen Daukarta, Daga Shi Ali Jitan Har Yan Matan Da Ayi Amfani Dasu Wajen Wakar Kowa Yayi Kokari Sosai Ya Bada Abin Da Ake So.
Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Kai Tsaye Domin Ku Kalla Kuma Ku Nishadantu.