Video
VIDEO: Adam A. Zango – Kina Zuciyata
Adam A Zango Ya Sako Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Kina Zuciyata” Wakar Da Ya Shiryata Tare Da Diyarsa Wato Ummi Rahab. Sannan Auta MG Ne Ya Samu Damar Rera Wakar.
Wakar Tazo Ne Daga Shaharren Fim Din Adam A Zangon Mai Suna “Sha Kallo”
Kalli Videon Wakar