Abdul D OneVideo
VIDEO: Abdul D One – Ko Za.a Fasa Official Video
Abdul D One. Ya Saki Sabon Videon Wakarsa Mai Suna “Ko Za.a Fasa” Wannan Wakar Ya Riga Ya Saki Audion Wakar Yanzun Kuma Ya Saki Videon Wakar.
Wakar Yayita Tayi Dadi Sannan Kuma Tayi Kyau Sosai, Domin Wakar Ta Dauku Anyi Amfani Da Kayan Aiki Masu Kyau.
Kalla Tare Da Sauke Wakar