Jaruma Ummi Rahab (Kinzami Takwara) Zata Amarce Tare Da Mawaki Sammani AA, Nan Bada Jimawa Ba.
A Jiyane Aka Dinga Wallafa Hotunan Kafin Aure Na Angon Da Amaryar, Inda Hotunna Su Dauki Hankula Sosai.
Cikin Wanda Su Wallafa Hotunan Dai Harda Ubangidanta Adam A Zango, Da Kuma Wasu.. Inda Zangon Ya Sheda Cewa Lokaci Yayi.
Ga Hotunan Kamar Haka.