Kannywood
Ummi Rahab Tare Da Mahaifinta A Saudiyya
MashaAllah! Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta A Saudiyya! Idan Baku Manta Ba Jarumar Kwanaki Ta Hadu Da Mahaifiyarta A Kasar Saudiyyar Inda Su Fashe Da Kuka Bayan Sun Dade Basu Hadu Ba, Daga Baya Ne Kuma Sai Ta Hadu Da Mahaifinta.
A Watanni Baya Ne Dai Aka Dinga Ma Ummi Rahab Din Gori, Kan Wasu Sun Fara Kokwanton Cewa Anya Tana Ma Da Iyaye Kuwa. Zuwa Yanzun Dai Jarumar Ta Bayyanawa Duniya Cewa Ita ‘Yar Sunnah Ce. Kuma Iyayenta Sunanan A Raye.
Ummi Rahab Din Tana Dab Da Amarcewa Tare Da Shahararren Mawaki Lilin Baba, Inda Akesa Ran Zasuyi Aurene Kafin Karshen Wannan Shekarar Da Muke Ciki.







