Kannywood

Ummi Rahab Ta Saki Sabbin Bidiyon Barkwanci

Matashiyar Jarumar KannyWood Ummi Rahab! Ta Saki Bidiyoyin Barkwanci A Shafin Tiktok, Jarumar Dai Itama Tayi Fice A Shafin Na Tiktok Inda Dake Da Mabiya Da Dama.

Ta Wallafa Wasu Bidiyo A Shafin Nata Gwanin Ban Dariya, Inda Ta Hau Muryar Barkwanci. Jarumar Dai Anasa Rai Nan Da Dan Wani Lokaci Lilin Baba Zai Aureta, Inda Yanzun Haka Suke Shan Soyayya.

Ku Kalla Kuma Domin Jin Nishadi.

https://youtu.be/ddFW8AsHzMs

 

2 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!