Kannywood
Ummi Rahab Ta Fara Sakin Zafafan Hotuna
Amarya Ummi Rahab Ta Fara Sakin Zafafan Hotunan Bikinta! Ayiriri Amarya A Gurin Lilin Baba, Ummi Rahab Ta Fara Sakin Zafafan Hotunanta Na Amarci, Tun Kwanakin Baya Ne Dai Ta Fara Sakin Wadannan Hotunan Nata. Inda Ta Fito Tsaf Da Ita Kamar Amarya Ranar Budan Kai.
A Ranar Asabar Ne Dai Wanda Yazo Dai Dai Da 18/06/2022 Za’ayi Daurin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab, Inda Anasa Rai Auren Zai Zama Zakaran Gwajin Dafi A Masana’antar KannyWood Domin Kuwa Za’ayi Shagali Sosai A Wannan Biki Nasu.
Kuci Gaba Da Bibiyar Mu Domin Kasancewa Da Yadda Shagalin Bikin Nasu Zai Kasance. Mungode







