Kannywood
Umma ShehuTayi Allah Ya Isah Ga Masu Zaginta
Jaruma Umma Shehu Tayi Allah Ya Isah Ga Masu Zaginta Akan Wasu Hotuna Data Wallafa A Shafukan Sada Zumunta.
Jarumar Ta Harsala Ne Yayin Da Wasu Su Dinga Zaginta Bayan Ta Wallafa Wasu Hotunata Da Wasu Mutane.
ChaïbouIssa