Kannywood

Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta

Jaruma Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta, Bayan Da Safara’u Ta Matsa Da Kiran Jaruman KannyWood Cewa Yan Ta Canja Gida Ta Canja Kala Tabar Sana’ar Wa Yan Wahala.

Bayan Hakan Ne Jaruman KannyWood Su Mata Caaa, Inda Suketa Mata Martani Game Da Maganarta, Tasha Zafafan Martani Sosai Daga Jarumai Maza Da Mata. Sai Dai Martanin Umma Shehu Yayi Zafi Inda Ta Tunama Safara’u Bidiyon Tsiraicinta Da Ya Watsu A Shafukan Sada Zumunta Kowa Da Kowa Ya Gani.

Ga Zazzafar Martanin Nata Inda Ta Caccaki Safara’u.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button