Kannywood

Umma Shehu Ta Mayarma Da Wani Murtani Mai Zafi

Jaruma Umma Shehu, Ta Maida Ma Da Wani Zazzafar Amsa Lokacin Daya Mata Comment Da Cewa

Tana Daki Tare Da Wani Kato Sai Wani Abu Yazo Ya Faru Daga Baya Kuzo Kuta Mana Kukan Munafurci”

Nan Ne Jarumar Ta Kada Baki Ta Bashi Amsa Kamar Haka.

Kaima Allah Kadai Yasan Irin Barnar Da Kake Aikatawa, Don Haka Ka Fadamin Cuta Ni Kuma Na Fada Maka Mutuwa, Sakarai Kawai”

Kamar Yanda Yawanci Suka Sani. Shine, Ita Wannan Jaruma Umma Shehu Bata Barin Kota Kwana, Da Yawa Idan Aka Mata Maganar Banza, Take Take Ramawa Ba Wani Bata Lokaci.

Ga Videon Anan Wajen

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

2 Comments

Back to top button