Kannywood

Umma Shehu Da Yarinyarta Suna Cashewa

Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarinyarta Na Cikinta Suna Cashewa! Jarumar Dai Ta Bayyana Cikin Wani Sabon Bidiyo Da Diyarta Mai Suna Ameerah, Sun Hau Wata Waka Suna Cashewa.

Wakar Na WUFF! Wanda Aketa Yinta A Shafin Tiktok, Ita Dama Ummah Shehu Tana Da Yara Uku Mata Biyu Namiji Daya. Allah Ya Rayasu Kuma Ya Albarkace Su.

Kalla Bidiyon Yanda Suke Cashewa.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!