M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef – So Yakai So 2020 Audio

Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef – So Yakai So Na Cikin Film Din So daso, Wannan Ne Waka Ta Farko Da Mu Fara Kawo Muku Daga Wannan Film Din Mai Suna So Da So,.

Sabon Fim din Da Jarumi Umar M Shareef tare Da Wata Sabuwar bakuwar Fuskar Jaruma Su fito Su Taka rawa A Ciki.

Sauke Wakar ku saurar Domin Jin Dadin Ku.. Karin fitowar Sauran Wakokin kayatattan shirin

4 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!