M Shareef

Umar M Shareef Ohh Nana Latest 2020 Song

Sauke wakar umar m shareef Ohh Nana, wakar Ohh Nanaa Wakace Da jarumin mawakin yayita akan wata Budurwar Da Bai Bayyana Sunanta ba,.

Wakar tayi dadi sosai, Domin Yayitane cikin Salon Hiphop, Sai Dai Kash! Wakar Tazo Mana Ne ba Cikakkiya ba. Guntuwa tazo. Duk Da Haka. Nasan zakuji dadinta

Ga Kadan Daga Baitocin Cikin Wakar

Soyayyarkice Na Saka Cinin Zuciyata.

Kyakykyawar Mace sarauniya gunsu mata.

Kece Kice Kina Sona se Mai musu rata.

Yasa Nai Fice Na Banbanta Nai Musu rata.

Ko Ina naje a nunani ace saurayinta.

Azo aita kallona don tsantsar kwarjininta.

Ta nunani gun dangi da dukkakin Yan uwanta.

Tace Musu Umar Nine zabin zuciyarta.
Back to top button
error: Content is protected !!