M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Abota Ko Soyayya

Bayan Daukar Tsahon Zango Da Tsahon Lokaci Ana Jiran Cikakken Wakar Umar M Sharee Abota Ko Soyayya, Yau Dai Munyi Nasarar Kawo Muku Ita.
Nasan Da Yawa Zakuji Dadin Samun Wannan Wakar.
Garzaya Ku Sauke Wakar Cikin Wayoyinku. Domin Jin DadinKu.
Mungodewa CEO na hausamini da wannan kokarin kawo mana wannan wakar da munka jima muna jiranta.. Kuma harda mai gida Umar M Shareef Allah yakara illimi da basira amin
Amin.. Muma Muna Godiya