M Shareef

Umar M Shareef 2020 Album, Yanan Zuwa GareKu

Umar M Shareef 2020 Album, Yanan Zuwa Ba Da Jimawa ba, Kamar Yanda Mawakin Ya Sanar Ga Masoyansa, A Shafin Sada Zumunta Na Instagram, Ya Sanar Cewa Album Din Masa Nanan Zuwa Garesu Ba Tare Da Jimawa Ba.

Kamar Yanda Muka Sani Umar M Shareef Tare Da Takwaransa Nura M Inua, Dukansu Basu Sami Damar Fitar Da Album Dinsu Ba Na Wannan Sabon Shekaran,.

Sai Dai Shi Umar Rabon Da Ya Fitar Da Sabin Album, Tun Bayan Sakin Audio Da Kuma Video Album Din Da Yayi, Na Tsintuwa Video Album Da Kuma Audio Album.

Bayan Wannan Lokacin Ne Kuma Shiru Ba.a Sake Jin Duriyar Wani Album Dinba Kuma. Sai Wannan Karon Ya Fito Da Bakinsa Ya Sanar.

Wasu Da Yawa Daga Masoyan Nashi Har Sun Fara Rade Radin Mawakin Yana Famma Da Matsanancin Rashin Lfy ne, Shine Yasa Ya Kasa Sake Sabbin Album Din Nashi, Sai Dai Wannan Maganar Bata Da Tushe Balle Makama. Domin Kuma Mawakin Yananan Cikin Koshin Lfy Da Kwanciyar Hankali.

https://www.instagram.com/p/B87QL1KgxUV/?igshid=zasohoeu89xs
Umar M Shareef 2020 Album

GareKu Masoya, Ku Jira KaDan Domin Shirin Karbar Sabbin Album Din Umar M Shareef, A Inda Muke Sa Ran Zai Sake Album Dinne Naji Da Kuma Na Kallo, Audio And Video Album.

Kafin Umar M Shareef 2020 Album Yazo Muku, Ku Kuci Gaba Da Kasancewa Da Shafin Umar M Shareef Na HausaMini.Com.Ng Domin Samun Sabbin Wakokinsa

 

Back to top button
error: Content is protected !!