Kannywood

Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Tsakanin Umar Da Maryam

Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Tsakanin Mawaki Umar M Shareef Da Jaruma Maryam Yahaya, Kalla Abin Da Sukeyi A Wannan Bidiyon. Jaruman Dai A Baya Ana Tunanin Sunyi Wata ‘Yar Soyayya Tsakaninsu.

Sai Dai Kuma A Yanzun Kamar Ba Wannan Soyayyar Da Sukayi Irinta A Baya, Anga Mawakin Da Jaruman A Wani Gajeran Bidiyo Yana Raira Mata Wakar Soyayya.

Hakan Yasa Mutane Ke Tunanin Tsohuwar Soyayyar Dake Tsakaninsu Ne Ta Motsa. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku, Kuma Ku Kalla.

https://youtu.be/Bdzc7OdMeUo

Back to top button
error: Content is protected !!