Labarai
Tsohuwar Matar Adam A Zango Ta Haihu
Tsohuwar Matar Adam A Zango. Maryam AB Yola Ta Haihu. Maryam AB Yola Dai A Shekarar Data Gabata Ne Tayi Auren Shirri, Inda Tsohuwar Jarumar Bata Sake Yin Aure Ba Tun Bayan Mutuwar Auren Nata Da Jarumi Adam A Zango.
An Wallafa Wannan Hotunan Na Haihuwan Ne A Shafin Sada Zumunta, Sai Dai Kuma Zuwa Yanzun Mu Kanmu Bamu Da Tabbacin Cewa Ita Maryam AB Yola Ne Ta Haihu.
Tunda Ba Wata Majiya Mai Karfi Data Bayyana Cewa Itace Ta Haihu, Koma Dai Wacece Ta Haihu, Allah Ya Raya Allah Ya AlbarKaci Abin Da A Haifa.







