Kannywood
Tsohuwar Jarumar KannyWood Hauwa Garba Ta Haihu
Matar Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Kamal S. Alƙali. Wato Tsohuwar Jarumar KannyWood Hauwa Garba Ta Haihu,
Idan Baku Manta Ba Jaruma Hauwa Garba Jaruma Ce Da Ta Fito A Wasu Fina Finai Na Masana’antar KannyWood Wanda Tayi Fina Finai Da Dama. Daga Baya Kuma Ta Fada Soyayya Da Mai Bada Umarni A Masana’antar Wato Kamal S. Alƙali.
Wanda Suyi Aure A Shekarar Data Gabata. Yanzun Kuma Allah Ya Azurtasu Da Samun Qaruwa.