Kannywood

Tsohuwar Jaruma Wasila Ta Shekara 19 Da Aure

Abun Ba Wuya!!. Tsohuwar Jarumar KannyWood Wasila, Wacce Akayi Fim Din “Kinci Amanata Wasila” A Shekarar 2000, Yanzu Shekaru 20 Kenan Dasu Wuce. Tayi Murnar Cika Shekaru 19 Da Aure, Tare Da Iyalanta.

Inda Jarumar Allah Ya Albarkaceta Da Kwanciyar Hankali Da Kuma Iyalai, Inda Yanzun Tsohuwar Jarumar Ta Haifi Yara Uku,

Mijin Nata Mai Suna Al’amin Ciroma Shima Jarumi Ne A Masana’antar KannyWood Kuma Dan Jarida Mazaunin Garin Kaduna.

Kalla Kuga Yanda, Shagalin Bikin Cika Shekaru 19 Da Aurenta Ya Kasance Da Kuma Ganin Iyalan Nata.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button