Kannywood

Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Kammala Iddar

Tsohuwar Matar Ado Gwanja. Maimuna Ta Kammala Iddarta Bayan Rabuwarta Da Ado Gwanja, Inda Ta Saki Zafafan Hotuna, Yanzun Alura Take Mai Rabo Ka Dauka! Labarin Da Muke Samu Suna Nuna Cewa Yadai Tabbata Gwanja Ya Rabu Da Matar Tashi Kamar Yadda Mu Bayyana A Baya.

Tashar Duniyar KannyWood Ta Bayyana Cewa Tsohuwar Matar Ado Gwanjan Mai Suna Maimuna Zuwa Yanzun Har Ta Kammala Iddarta Domin Kuwa Har Ta Saki Wasu Zafafan Sabbin Hotunanta A Shafukan Sada Zumunta.

Kenan Zamu Iya Cewa Sakin Hotunan Nata Suna Da Alaqa Da Kamar Ita Yanzun Allura Ce Cikin Ruwa Mai Rabo Ka Dauka. Muna Mata Fatan Sa.a, Shima Haka Ado Gwanja Muna Mishi Fatan Sa.a.. Kalla Kuga Zafafan Hotunan Data Sake.

https://youtu.be/rzGBopvnwUg

 

Back to top button
error: Content is protected !!