Labarai

Tinubu Ya Taya Sheikh Dahiru Bauchi Murnar Cika Shekaru 100 A Duniya

Shugaba Tinubu Ya Taya Sheikh Dahiru Bauchi Murnar Cika Shekaru 100 A Duniya

Shugaban ya bayyana Shehin Malamin a matsayin wata Fitila da ta bayar da gudunmuwa wajen haskaka koyarwar Addinin Musulunci da yaɗa kyawawan ɗabi’u a Najeriyar mu ta yau.

Shugaban ya kuma gode wa jagoran darikar Tijjaniyya bisa sadaukar da rayuwarsa wajen yada ilimi da bunkasa kyawawan dabi’u ga ‘yan Najeriya.

A wani mataki na nuna murna ga cikan malamin shekaru dari a duniya, shugaba Tinubu ya yi wa Shehin Fatan tsayin rai tare da gamawa da duniya lafiya.

Back to top button
error: Content is protected !!