Labarai

Tinubu Ya Samar Da Masu Taimaka Masa Guda Shida

Shugaba Tinubu Ya Samar Da Masu Taimaka Masa Guda Shida A Dukkan Shiyyar Kasar Nan

Masu taimakawa Shugaban wadanda aka sanya su a matsayin ( Liason Officers) a Turance wadanda ya amince da nadawa sune;

1. Moremi Ojudu (kudu Maso Yamma )
2. Chioma Nweze (kudu Maso gabas )
3. Gift Johnbull (kudu Maso kudu)
4. Abiodun Essiet (Arewa ta tsakiya)
5. Abdullahi Tanko Yakasai (Arewa Maso Yamma)
6. Abdulhamid Yahaya Abba (Arewa Maso Gabas)

A dora wa mutanan da aka nada alhakin komawa shiyyar da suka fito domin tabbatar da cewa tsare-tsare da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu ya fito da su suna kaiwa ga al’ummar kasar nan.

Back to top button
error: Content is protected !!