Labarai
Tinubu Ya Cire Bakinsa Kan Sarautar Kano
WATA SABWA: Matuƙar Tinubu bai tsame bakinsa akan sha’anin Kano ba, zai kawo masa silar rasa kujerarsa ta shugaban ƙasa, Inji Buba Galadima
Buba Galadima ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Arise tayi da shi a daren ranar Litinin.