Kannywood
Tattaunawa Tare Da Baba Dan Audu
Cikakken Tattaunawa Tare Da Rabiu Rikadawa (Baba Dan Audu) Akan Fim Din Labarina Da Sauran Fina Finan Shi. Shi Dai Rabiu Rikadawa Fitaccen Jarumi Ne A Masana’antar KannyWood.
Tun Ba Yanzun Ba Jarumin Yana Taba Fina Finan BarKwanci, Kuma Yana Daya Daga Cikin Manya Iyayen KannyWood.
Saurara Hirar Da Akayi Da Jarumin Anan.
https://m.youtube.com/watch?v=7opdNTFOPCo







