Kannywood

Tarihin Rayuwar Maryam Waziri (Laila Labarina)

Saurara Tare Da Kallon CiKakken Tarihin Rayuwar Maryam Waziri (Laila Labarina) Daga Bakin Ta, Inda Ta Bada Labarin Rayuwarta Karatunta Da Kuma Yadda Akayi Ta Fara Harkar Fim.

Wannan Hirar Ba Abin Mamaki Bane Wasu Sun Taba Ganinsa, Sai Dai Nasan Wasu Da Yawa Basu San Anyisa Ba Duk Da Cewa Tsohon Hira Ne.

Zuwa Yanzun Dai Jarumar Tana Dakin Mijinta Tsohon Dan Wasan Nigeria, Tijjani Babangida. Kalla Hirar Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!