Kannywood

Tallar Maganin Mata Ya Jama Umma Shehu Zagi

Umma Shehu Tana Ci Gaba Da Shan Suka Da Zagi Daga Wajen Masoyanta Mabiyanta A Safukan Sada Zumunta. Kan Wani Tallan Maganin Mata Da Tayi.

Tallan Dai Tayishi Ne Cikin Rashin Tsoro Da Kuma Rashin Kunya, Inda Tayima “Jarumar Mata” Tallen Maganin Mata. Umma Shehun Akwai Kalamanta Da Tayi Wanda Kwata Kwata Basu Dace Ba.

Nan Ne Dai Yasa Mabiyan Nata Suka Mata Caaa, Aka Dinga Maida Mata Zafafan Murtani.

Kalla Ku Gani Anan.

 

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button