Kannywood
Takaitaccen Tarihin Wadannan Jaruman Guda 5
A Yau Munzo Muku Ta Takaitaccen Tarihin Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Guda Biyar Da Tauraruwarsu Ta HasKa.
Cikin Jaruman Kuwa Akwai Mawaki Kuma Jarumin Fina Finan Hausa Wato. (Umar M Shareef,) Laila Na Cikin Shirin Labarina Wati (Maryam Wazeery), Maryam Yahaya, Garzali Miko, Maryam Booth.
Inda Zakuji Takaitaccen Tarihin Kowanne Daga Cikinsu.








[email protected]