Kannywood

Bidiyon Da Yayi Sanadiyyar Korar Khadija Mai Numfashi

Wannan Bidiyon Ne Yayi Sanadiyyar Korar Jaruma Khadija Mai Numfashi Daga Masana’antar KannyWood Na Tsawon Shekaru Biyu!

Jiya Litinin Hukumar Tace Finafinai Na Jihar Kano Ta Fitar Da Sanarwar Korar Daya Daga Cikin Jaruman Masana’antar Ta KannyWood Wacce Ake Kira Da Khadija Mai Numfashi Bisa Wani Bidiyonta Daya Dinga Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Sanarwar Da Ta Fito Daga Wajen Shugaban Tace Fina Finai Wato Abba Almustapha Ta Tabbatar Da Cewa Ana Zargin Jarumar Da Yin Wasu Raye Raye Na Rashin Tarbiyya Da Wuce Gona Da Iri,

Cikin Ire Iren Bidiyoyin Nata Anganta A Gidan Gala Tare Da Wani Matashi Suna Rawa Tare Da Kama Jikinta, Wanda Hakan Ya Sa6a Dokokin Kungiyoyin KannyWood Din.

Shugaban Tace Fina Finan Ya Tabbatar Da Cewa Shekaru Biyu A Bata Kuma Cikin Shekaru Biyu Ba.a An Haramta Mata Duk Wani Abu Daya Shafi Masana’antar KannyWood.

 

Back to top button
error: Content is protected !!