Kannywood

Hira Na Musanman Da Maryam Wazeery

Kalla Tare Da Sauraran Hira Na Musanman Da Akayi Da Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Inda Aka Tattauna Da Jaruman Na Kusan Tsawon Awa Guda.

Zakuji Yanda Aka Tattauna Da Jarumar Mai Farin Jini Inda Aka Mata Wasu Tambayoyi Sosai Kuma Itama Jarumar Ta Bada Amsa Dai Dai Yanda Ta Iya.

Ta Bayyana Asalinta Da Kuma Yanda Ta Fara Fina Finai Da Sana’anta. Domin Kallo Da Sauraran Cikakken Hirar Shiga Nan.

https://m.youtube.com/watch?v=otydtKO-GKI

One Comment

  1. Tom shidai Allah yana kallon mu kuma yana jinmu sanna dukkan Abun da mukeji ko muke gani ko muke aikatawa da qafarmu ko hannunmu masanine Akan hakan yakamata muji tsoron Allah mu kuma ji tsoron haduwar mu dashi Ranar gobe qiyama Allah yasa mudace Ngd

Back to top button
error: Content is protected !!