Kannywood

Tabbas Munyi Aure Da Sadik Sani Sadik Amma A Fim – Rahama Sadau

Kwanakin Bayan Anta Cece Ku Ce, Bayan Ganin Wasu Hotuna Da Suta Yawo A Dandalin Sada Zumunta, Inda Akaga Jarumai Sadik Sani Sadik Tare Da Rahama Sadau, Cikin Salon Hotunan Ma’aurata Kafin Aure (Free Wedding Pictures) Tayanda Wasu Suka Ringa Yayatawa Cewa Auren GasKe Ne Sukayi.. Wasu kuma Kam Daga Gani Sukasan Shirin Fim Ne Kawai.

Bayan Hakane Kuma Sai Suka Sake Sakan Wasu Hotunan, Inda Aka Nuna Sunyi Aure, Hakan Saiya Sake Jefa Wasu Da Dama Cikin Shakku Da Rudani ..

Nan Ne Jarumar Wato Rahama Sadau, Ta Fitar Da Sanarwar Cewa “Tabbas Munyi Aure Amma A Fim” Wannan Fim Mai Sunan NISAN KWANA, Wanda Yaseen Auwal Ya Jagorance Shi

Back to top button
error: Content is protected !!