Kannywood

Ta’addacin Girgin Kasa Ya Kusa Ritsawa Da Rahama Sadau

Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Yadda Allah Ya Kubutar Da Ita Daga Mummunar Ta’addaccin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja, Inda Ta Bayyana Cewa Da Yanzun Itama Ko Ta Mutu Ko Kuma An Sace Ta.

Lamarin Dai Ya Faru Ne Cikin Makon Nan Da Muke Ciki, Inda Lamarin Ya Girgiza Mutane, Domin Ta’addacin Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Da Kuma Jikkata, Wasu Kuma Daga Cikin Fasinjojin Anyi Garkuwa Dasu.

Ga Yadda Rahama Sadau Din Ta Bayyana Yadda Abin Ya Faru.

 

Back to top button
error: Content is protected !!