Labarai
Sun Kama Yar Aiki Tana Sa Musu Maganin Mutuwa A Abinci
Sun Kama Yar Aiki Tana Sa Musu Maganin Mutuwa (Snipp*r) A Cikin Girkin Domin Suci Abinci Su Mutu, Bidiyon Wata Matashiyar Yar Aiki Ya Dauki Hankula, Inda Iyayen Gidanta Su Kamata Tana Sa Musu Maganin Da Zasuci Su Mutu A Cikin Girkinsu.
Bidiyon Dai Ya Dagawa Mutane Da Dama Hankula. Musanman Ma Wanda Suke Da Ra’ayin Daukar Yan Aikatau, Kamar Yadda Mu Gani A Bidiyon. Ita Yar Aikin Da Su Kamara Tana Musu Wannan Aika Aikan, Bama Ita Bace Mai Yin Girki. Kawai Son Zuciyarta Ne Yasa Ta Dakko Maganin (Snipp*r) Ta Zuba Musu A Cikin Abinci.
Cikin Ikon Allah Kuma Allah Ya Kamata Inda Asirinta Ya Tonu, Ayi Nasarar Kamata.