Kannywood
Stephenie Ta Bayyana GasKiyar Lamari Kan Cewa Zasuyi Auren GasKe Ita Da Nasir
Stephenie Ta Bayyana GasKiyar Lamari Kan Cewa Zasuyi Auren GasKe Ita Da Nasir Dadin Kowa. Duk Da Cewa Addininsu Ba Daya Ba.
Jaruma Sarah Alicious Wacce Akafi Sani Da Stephanie Dadin Kowa. Ko Kuma Yar Kabila, Ta Bayyana Alaqar Dake Tsakaninta Da Abokin Aikinta Na Shirin Dadin Kowa Wato Nasir Dan Malam.
Inda A Kwanakin Baya A Dinga Wallafa Wasu Hotuna Dake Nuni Da Kamar Jaruman Biyu Zasuyi Auren GasKe Duk Da Cewa Suna Da Banbancin Addini.
Jarumar Tayi Bayani Kan Yadda Alaqa Ta Kasance Tsakaninsu Tun Bayan Haduwar Su Su Fara Aiki A Shirin Dadin Kowa Karkashin Gidan Talabijin Na Arewa24.
Ga Hirar Da Ayi Da Jarumar.







