Kannywood

Silar Daukakar Wadannan Jaruman Cikin Dan Lokaci

Ko Kunsan Silar Abin Da Ya Jawoma Wadannan Jaruma Daukaka Cikin Dan Kankanin Lokaci? Yau Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Guda (6) Dasu Sami Daukaka Cikin Lokaci Kalilan.

Da Yawa Dai Wasu Jaruman Sukan Dade Da Shigowa Harkar Fim Su Jima Sunayin Sana’ar Tasu Amma Kuma Ba Wanda Ya Kula Dasu. Lokaci Daya Kuma Sai Daukaka Tazo.

A Cikin Irin Wadaddan Jaruman Ne Mu Kawo Muku Guda 6 Da Kuma Bayanan Su. Shiga Kan Videon Nan Domin Jin Bayani Game Dasu.

 

Back to top button
error: Content is protected !!