Kannywood
Shu’aibu Lawal Kumurci Yayi Aure Bayan Shekaru 18
Alhamdulillah Jarumi Shu’aibu Lawal Wanda Akafi Sani Da (Kumurci) Yayi Sabon Aure Tun Bayan Shekaru Goma Sha Takwas (18) Da Rasuwar Matarsa Balaraba.
Wacce Ta Rasu Ta Sanadiyyar Hadarin Mota Wajen Kaita Gidan Aurenta. Muna Fatan Ubangiji Allah Yasanya Alkairi Ya Kuma Bada Zaman Lfy. Amin
Kalla Yanda Bikin Ya Gudana