Kannywood

Shiyasa Ake Kirank Dr. Jaki, Martanin Sadik Sani Sadik

Shiyasa Ake Kiranka Dr. Jaki Martanin Sadik Sani Sadik Da Yayi Kan Dr. Idris Abdul Aziz, Bayan Sukar Yan Fim Da Yakeyi, Jarumin Ya Harsala Inda Yayi Fata Fata Da Malamin Bayan Malamin Ya Taso Yan Fim A Gaba,

Yan Fim Dai Sun Harsala Inda Kowannen Su Yaketa Aikewa Da Malamin Addinin Musulunci Martani Kala Kala, Zuwa Yanzun Dai Jarumai Da Dama Ne Su Fito Shafukan Sada Zumunta Suna Raddi Ga Malamin.

Ga Abin Da Jarumi Sadik Sani Sadik Din Yake Cewa Game Da Dr. Idris Abdul Aziz.

https://m.youtube.com/watch?v=wi3Fd72Kdo8

Back to top button
error: Content is protected !!