Kannywood

Shirya Fina Finai Yafi Gina Masallatai – Inji Aminu Shariff Momoh

Jarumin Fina Finan Hausa. Aminu Shariff Momoh, Ya Tabbatar Da Cewa Shirya Fina Finai A Wannan Zamanin. Yafi Gina Masallatai Da Kuma Islamiyyoyi,

Ya Bayyana Hakane A Wata Hira Da Akayi Dashi A Tashar Freedom FM Dake Kano.

Sai Dai Bamu San Da Me Jarumin Ya Dogara Ba. Wajen Bayyanar Da Wannan Fatawar Tashi.

Ga Wanda Yake Son Jin Sautin Muryar Nashi. Sai Ya Shiga Ya Saurara Anan

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button