E News
Shin Zaku Iya Auren Wanda Ku Hadu A Social Media Kuwa?
Shin Zaku Iya Auren Wanda Ku Hadu A Social Media Kuwa? Wannan Sabbin Auren Sun Bada Labarin Yadda Su Hadu A Shafin Sada Zumunta Kuma Suyi Aure, Masoyan Sun Bada Labarin Yadda Su Hadu A Shafin Twitter, Kuma Allah Ya Kaddara Aurensu.
Shafin BBCHausa Cikin Shirin Mahangan Zamani, Sun Tattauna Da Sabbin Aure Rayyan Tilde Da Zainab Yusuf, Inda Su Hadu A Shafin Tiwita Kuma Sukai Zuwa Ga Aure.
Shin Ku Zaku Iya Yin Haka Kuwa? Ku Hadu Da Wasu A Shafin Sada Zumunta Kuma Ku Auresu. Ko Kuma Kuna Jin Tsoron Yaudara Ko Kuma Wani Abu Haka Daban??
Ku Kalla Bidiyon Domin Jin Yadda Su Hadu Sannan Kuma Sukai Aure.