Kannywood

Shin Yaushe Za.a Dawo Shirin Labarina?

Shin Yaushe Za.a Dawo Shirin LABARINA SERIES, Shiru Shiru Dai Kamar Wasa, Har Yanzun Ba Duriyar Shirin Labarina. Ko Kunsan Yaushe Za.a Dawo, Kuma Kunsa Dalilan Da Yasa Har Yanzun Ba.a Dawo Shirin Ba.

Kwanakin Baya Dai Wasu Jiga Jigai A Cikin Shirin Na Labarina Suyi Bankwana Da Shirin Kamar Su ‘Nafisa Abdullahi’ “Nuhu Abdullahi” “Maryam Wazeery”.

Sai Dai Har Yanzun Mutane Sunanson Sanin Wane Matsaya Ake Akan Shirin Na Labarina, Duk Da Mutane Na Ganin Cewa. Ko Da Kuwa Andawo Shirin Bazaiyi Wani Armashi Ba, Saboda Fita Da Jiga Jigan Shirin Da Sukayi.

Kalli Bidiyon Nan Domin Samun Amsar TambayarKa Game Da Labarina Series.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button