Kannywood
Shin Ya GasKiyar Auren Adaman Kamaye Dadin Kowa
A Cikin Satin Nan Ne Dai Wasu Hotuna Suketa Yawo A Shafukan Sada Zumunta Na Adaman Kamaye Na Cikin Shirin Dadin Kowa, Da Wani Matashi, Inda Akaga Hotunan Kamar Na Kafin Aure Wato (Pre-Wedding Pictures).
Inda Wasu Ke Cewa Wai Matashin Ne Zaiyi WUFF Da Jarumar, Shin Ya GasKiyar Maganar.
Kalli Bidiyon Nan Domin Sanin Cikakken Bayanin.







