Kannywood
Shin Safara’u Zata Bayyana A Cikin Shirin Labarina Ne?
SHIN KO KUNSAN SAFARA’U ZATA BAYYANA NAN GABA A CIKIN SHIRIN LABARINA
Kamar Yadda Kusani An Kori Jaruma “SAFIYA YUSUF” Wato “SAFARA’U” Daga Masana’antar Kannywood Ne Sabida Bidiyon Tsaici
Yayin Da Ta Koma Yin Rawa Da Waqa A Qarqashin Masu Gidanta Wata “Mr442” Da Kuma “Ola Of Kano”
Baya Wasu Shekarun Da Basu Wace Daya Bah
Matsala Ta Faru Dasu Iyayen Gidan Nata Yayinda Aka Kamasu A Qasar Niger Shine Fa Jarumar Ta Bada Haquri Dangane Da Cin Mutuncin Da Tayiwa Masana’antar Kannywood
Daga Qarshe Dai Nan Gaba Kadan Zaku Ga Jarumar Cikin Shiri Mai Dogon Zango Wato “LABARINA”
Kenan Dai Jarumar Bayan Canza Gidan Da Tayi Tabar Sana’ar Ga Yan Wahala Dole Itama Wahalar Nanan Zata Koma







