Kannywood

Shin Rahama Sadau Ta Dawo Kannywood Ne??

Shin Rahama Sadau Ta Dawo Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ne, KannyWood, An Daiga Hotunan Jarumar Tare Da Jarumi Sani Danja Sanye Da Shigar Fulani.

Inda Hakan Na Nuna Kamar Wani Sabon Shiri Suke Dauka Tare Da Jarumar,

Ha Kuke Gani Idan Hakan Ya Tabbata Cewa Rahama Sadau Ta Sake Dawowa Masana’antar KannyWood Ne. Bayan Korar Kare Da Aka Mata Kwanakin Baya Akan Jawo Batanci Da Tayi Ga Shugaban Halitta.

Sannan Zakuji Labarin Yanda Wani Yayi Korafi Kan Nuhu Abdullahi Inda Yace Nuhu Abdullahi Ya Bada Tarihinsa Na Bogi Yayin Da BBCHausa Suyi Hira Dashi.

Ga Hotuna Da Ciakken Labari Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!